Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Magician: Wrought apparent miracles
Ayoyi game da Wrought apparent miracles
Fir’auna kuwa ya kira masu hikima da masu sihiri, sai bokayen Masarawa ma suka yi irin abubuwan nan da bokancinsu.
Kowannensu ya jefa sandansa ƙasa, ya kuwa zama maciji. Amma sandan Haruna ya haɗiye sandunansu.