Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Lo-Debar: A city in Manasseh
Ayoyi game da A city in Manasseh
Sarki ya ce, “Ina yake?” Ziba ya ce, “Yana a gidan Makir ɗan Ammiyel a Lo Debar.”
Saboda haka Sarki Dawuda ya umarta aka kawo shi daga gidan Makir ɗan Ammiyel, daga Lo Debar.