Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Laadan: 2. A Levite, called Libni

3 ayoyi · 2 fannoni

Nemi "Laadan"

Ayoyi game da 2. A Levite, called Libni

  1. Na Gershonawa, Ladan da Shimeyi.

  2. ’Ya’yan Ladan maza su ne, Yehiyel na farko, Zetam da Yowel, su uku ne duka.

  3. ’Ya’yan Shimeyi maza su ne, Shelomot, Haziyel da Haran, su uku ne duka. Waɗannan su ne kawunan iyalan Ladan.