Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Kirjath-Sepher
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Daga can ya nufi Debir ya yi yaƙi da mutanen da suke zama a can (Dā sunan Debir, Kiriyat Sefer ne).
Kaleb ya ce, “Zan ba da ’yata Aksa aure ga wanda zai ci Kiriyat Sefer da yaƙi.”