Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Kareah: Called also Careah, father of Johanan.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Called also Careah, father of Johanan.

  1. Sa’ad da dukan mutanen da suke tare da Ishmayel suka ga Yohanan ɗan Kareya da shugabannin sojojin da suke tare da shi, sai suka yi farin ciki.

  2. Dukan mutanen da Ishmayel ya kame a Mizfa suka juya, suka tafi wurin Yohanan ɗan Kareya.