Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jobab: 2. A king of Edom
Ayoyi game da 2. A king of Edom
Sa’ad da Bela ya rasu, Yobab ɗan Zera daga Bozra ya gāje shi.
Sa’ad da Yobab ya rasu, Husham daga ƙasar Temaniyawa ya gāje shi.
Sa’ad da Bela ya mutu sai Yobab ɗan Zera daga Bozra ya gāje shi a matsayin sarki.
Da Yobab ya mutu, Husham daga ƙasar Temaniyawa ya gāje shi a matsayin sarki.