Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jobab
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sa’ad da Bela ya rasu, Yobab ɗan Zera daga Bozra ya gāje shi.
Sa’ad da Yobab ya rasu, Husham daga ƙasar Temaniyawa ya gāje shi.
Sa’ad da Bela ya mutu sai Yobab ɗan Zera daga Bozra ya gāje shi a matsayin sarki.
Da Yobab ya mutu, Husham daga ƙasar Temaniyawa ya gāje shi a matsayin sarki.