Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jezreel: 5. Figurative of Israel
Ayoyi game da 5. Figurative of Israel
Sai Ubangiji ya ce wa Hosiya, “Ka ba shi suna Yezireyel, domin ba da daɗewa ba zan hukunta gidan Yehu saboda kisan da aka yi a Yezireyel, zan kuma kawo ƙarshen mulkin Isra’ila.
A wannan rana zan karye ƙarfin Isra’ila a Kwarin Yezireyel.”