Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jasper: A precious stone set in the high priest's breastplate.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A precious stone set in the high priest's breastplate.

  1. An yi katangar da yasfa, birnin kuma da zinariya zalla, yana kuma ƙyalli kamar madubi.

  2. Tushen ginin katangar birnin kuwa an yi masa adon da kowane irin dutse mai daraja. Tushe na farko an yi shi yasfa, na biyu saffaya, na uku agat, na huɗu zumurrudu,