Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jasper

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. An yi katangar da yasfa, birnin kuma da zinariya zalla, yana kuma ƙyalli kamar madubi.

  2. Tushen ginin katangar birnin kuwa an yi masa adon da kowane irin dutse mai daraja. Tushe na farko an yi shi yasfa, na biyu saffaya, na uku agat, na huɗu zumurrudu,