Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hilkiah: 2. High priest

2 ayoyi · 4 fannoni

Nemi "Hilkiah"

Ayoyi game da 2. High priest

  1. Yayinda suke fitar da kuɗin da aka kai cikin haikalin Ubangiji, sai Hilkiya firist ya sami Littafin Dokar Ubangiji da aka bayar ta wurin Musa.

  2. Hilkiya ya ce wa Shafan magatakarda, “Na sami Littafin Doka a cikin haikalin Ubangiji.” Sai ya ba wa Shafan.