Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Heave-Offering: First fruits of bread

3 ayoyi · 13 fannoni

Nemi "Heave-Offering"

Ayoyi game da First fruits of bread

  1. kuka ci abincin ƙasar, ku miƙa wani sashe na amfanin ƙasar a matsayin hadaya ga Ubangiji.

  2. Ku kawo waina daga nunan fari na ɓarzajjen hatsinku, ku kuma miƙa shi a matsayin hadaya daga masussuka.

  3. A duk tsararraki masu zuwa, za ku miƙa wannan hadaya daga nunan fari na ɓarzajjen hatsinku ga Ubangiji.