Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gleaning: Instances of, Ruth in the field of Boaz

2 ayoyi · 3 fannoni

Nemi "Gleaning"

Ayoyi game da Instances of, Ruth in the field of Boaz

  1. Sai Rut mutuniyar Mowab ta ce wa Na’omi, “Bari in tafi gonaki in yi kala raguwar hatsi a bayan duk wanda na sami tagomashi daga gare shi.” Na’omi ta ce mata, “Ki je, ’yata.”

  2. Saboda haka ta tafi ta fara kala a gonaki a bayan masu girbi. Sai ya zamana, ta sami kanta tana aiki a gonar da take ta Bowaz, wanda yake daga dangin Elimelek.