Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Feasts: Covenants ratified by
Ayoyi game da Covenants ratified by
Suka amsa, “Mun ga a zahiri cewa Ubangiji yana tare da kai; saboda haka muka ce, ‘Dole rantsuwa ta kasance tsakaninmu da kai.’ Bari mu yi yarjejjeniya da kai
cewa ba za ka cuce mu ba, kamar yadda ba mu fitine ka ba, amma muka yi maka kirki, muka kuma sallame ka cikin salama. Yanzu kuwa kai albarkatacce ne na Ubangiji.”
Sai Ishaku ya shirya musu liyafa, suka ci suka kuma sha.