Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Faithfulness: The smallest matters

3 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da The smallest matters

  1. “Duk wanda ana amincewa da shi cikin ƙaramin abu, ana kuma amincewa da shi cikin babba. Kuma duk marar gaskiya cikin ƙaramin abu, zai zama marar gaskiya cikin babba.

  2. In fa ku ba amintattu ne cikin tafiyar da dukiya ta wannan duniya ba, wa zai amince muku da dukiya ta gaskiya?

  3. In fa ku ba amintattu ne cikin tafiyar da dukiyar wani ba, wa zai ba ku dukiya naku, na kanku?