Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ezekiel

3 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. A shekara ta talatin, a wata na huɗu a rana biyar, yayinda nake cikin ’yan zaman bauta kusa da Kogin Kebar, sai sammai suka buɗe na kuwa ga wahayoyin Allah.

  2. A rana biyar ga wata, a shekara ta biyar ne ta zaman bautan Sarki Yehohiyacin,

  3. maganar Ubangiji ta zo wa Ezekiyel firist, ɗan Buzi, kusa da Kogin Kebar a ƙasar Babiloniyawa. A can hannun Ubangiji yana a kansa.