Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Duty Toward The Afflicted: To protect them
Ayoyi game da To protect them
Ku tsare mutuncin marasa ƙarfi da marayu; ku kāre hakkin matalauta da waɗanda ake danniya.
Kada ka zalunci matalauta a kan suna matalauta kada kuma ka ƙwari wanda ba shi da mai taimako a gaban shari’a,
don kada su sha su manta da abin da doka ta umarta, su hana wa waɗanda aka danne hakkinsu.