Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Duty Toward The Afflicted: To comfort them

4 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da To comfort them

  1. Amma bakina zai ƙarfafa ku; ta’aziyyar da za tă fito daga bakina za tă kawar muku da ɓacin zuciyarku.

  2. Na zaɓar masu inda za su bi na kuma zauna kamar sarkinsu; na zauna kamar sarki a cikin rundunansu; ina nan kamar mai yi wa masu makoki ta’aziyya.

  3. wanda yakan yi mana ta’aziyya a cikin dukan wahalolinmu, domin mu kuma mu iya ta’azantar da waɗanda suke cikin kowace irin wahala, da ta’aziyyar da mu kanmu muka samu daga Allah.

  4. Saboda haka ku ƙarfafa juna da waɗannan kalmomi.