Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Discipline of the Church: Removing obstinate offenders

3 ayoyi · 10 fannoni

Ayoyi game da Removing obstinate offenders

  1. Ko da yake ba na nan tare da ku cikin jiki, ina tare da ku a cikin ruhu. Na riga na yanke wa wanda ya aikata wannan hukunci, kamar dai ina tare da ku.

  2. Saboda haka sa’ad da kun taru ikon Ubangijinmu Yesu kuma yana nan, ni ma ina tare da ku.

  3. Ku miƙa irin wannan mutum ga Shaiɗan, don a hallaka halin nan na mutuntaka, ruhunsa kuma yă sami ceto a ranar da Ubangiji zai dawo.