Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Discipline of the Church: Exercise, in a spirit of charity

3 ayoyi · 10 fannoni

Ayoyi game da Exercise, in a spirit of charity

  1. Irin wannan mutum, horon da yawancin mutane suka yi masa ya isa haka.

  2. Yanzu fa, a maimako, gara ku yafe masa, ku kuma ta’azantar da shi, don kada baƙin ciki mai yawa yă sha kansa.

  3. Saboda haka, ina roƙonku, ku sāke nuna masa ƙaunarku.