Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Defilement: Ceremonial, abolished under the gospel
Ayoyi game da Ceremonial, abolished under the gospel
Kun mutu tare da Kiristi. Yanzu ƙa’idodin wannan duniya ba su da iko a kanku. Don me kuke zama har yanzu kamar ku nasu ne? Kuna biyayya da umarnansu cewa,
“Kada ka kama! Kada ka ɗanɗana! Kada ka taɓa”?
Irin waɗannan dokoki suna magana a kan abubuwan da ba sa daɗewa. Su ayyukan mutane ne, sun kuma fito daga koyarwar mutane.