Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Counsellor: A wise man, versed in law and diplomacy

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da A wise man, versed in law and diplomacy

  1. Yonatan, kawun Dawuda, shi ne mashawarci, mutum mai hangen nesa kuma marubuci. Yehiyel ɗan Hakmoni ne ya lura da ’ya’yan sarki maza.

  2. Ahitofel shi ne mashawarcin sarki. Hushai mutumin Arkitawa shi ne abokin sarki na kud da kud.