Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cherith

5 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. “Ka bar nan, ka nufi wajajen gabas, ka ɓuya a Rafin Kerit, gabas da Urdun.

  2. Za ka sha daga rafin, zan kuma umarci hankaki su ciyar da kai a can.”

  3. Saboda haka sai Iliya ya yi abin da Ubangiji ya faɗa masa. Ya tafi Rafin Kerit, gabas da Urdun, ya zauna a can.

  4. Hankaki suka riƙa kawo masa abinci da nama, safe da yamma, ya kuma sha daga rafin.

  5. Ana nan sai rafin ya bushe saboda ba a yi ruwan sama a ƙasar ba.