Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Census: Of the Roman empire, by Caesar 3 ayoyi · 2 fannoni Nemi "Census" Duka 8 A poll tax to be levied at each 5 Of the Roman empire, by Caesar 3 Ayoyi game da Of the Roman empire, by Caesar Luka 2:1A waɗancan kwanaki, Kaisar Augustus ya ba da doka cewa ya kamata a yi ƙidaya a dukan masarautar Roma.Luka 2:2(Wannan ce ƙidaya ta fari da aka yi a lokacin da Kwiriniyus yake gwamnar Suriya.)Luka 2:3Sai kowa ya koma garinsa don a rubuta shi.