Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cana: Nobleman's son healed at

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Nobleman's son healed at

  1. Sai ya sāke ziyarci Kana ta Galili inda ya juya ruwa ya zama ruwan inabi. Akwai wani ma’aikacin hukuma a can wanda ɗansa yake kwance da rashin lafiya a Kafarnahum.

  2. Da mutumin nan ya ji cewa Yesu ya isa Galili daga Yahudiya, sai ya je wurinsa ya roƙe shi yă zo yă warkar da ɗansa da yake bakin mutuwa.