Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Bethabara

4 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sai suka sāke yin ƙoƙari su kama shi, amma ya kuɓuce musu.

  2. Sa’an nan Yesu ya sāke koma ƙetaren Urdun inda dā Yohanna yake baftisma. A can ya zauna

  3. mutane da yawa suka zo wurinsa. Suka ce, “Ko da yake Yohanna bai yi wani abin banmamaki ba, duk abubuwan da Yohanna ya faɗa game da mutumin nan gaskiya ne.”

  4. A nan kuwa mutane da yawa suka gaskata da Yesu.