Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Beasts: Wild Ass

4 ayoyi · 90 fannoni

Ayoyi game da Wild Ass

  1. “Wane ne yake sakin jakin dawa yă bar shi? Wane ne yake kunce igiyoyinsu?

  2. Na sa jeji yă zama gidansa ƙasar gishiri kuma ta zama wurin zamansa.

  3. Yana dariyar hargitsin da yake faruwa a cikin gari; ba ya jin tsawar mai tuƙa shi.

  4. Yana kiwo a kan tuddai don abincinsa yana neman kowane ɗanyen abu mai ruwan ciyawa.