Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Baanah: 1. A captain of Ish-Bosheth's army
Ayoyi game da 1. A captain of Ish-Bosheth's army
To, Rekab da Ba’ana, ’ya’yan Rimmon mutumin Beyerot, suka tafi gidan Ish-Boshet, suka isa can da tsakar rana yayinda yake hutun tsakar rana.
Suka shiga sashe na cikin gida sai ka ce suna so su ɗibo alkama ne, suka soke shi a ciki. Sa’an nan Rekab da Ba’ana ɗan’uwansa suka zame suka ɓace.