Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ashdod: People of, conspire against the Jews

2 ayoyi · 10 fannoni

Ayoyi game da People of, conspire against the Jews

  1. Amma da Sanballat, da Tobiya, da Larabawa, da Ammonawa, da kuma mutanen Ashdod suka ji cewa gyare-gyaren katangar Urushalima yana cin gaba, ana kuma tattoshe wuraren da suka tsattsaga, sai suka husata ƙwarai.

  2. Dukansu suka ƙulla su zo, su yi yaƙi da Urushalima, su tā da hankali a cikinta.