Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Architecture: General references
Ayoyi game da General references
An ga Yesu ya cancanci girma fiye da Musa, kamar yadda mai ginin gida ya fi gidan daraja.
Gama kowane gida yana da wanda ya gina shi, amma maginin dukan abu Allah ne.