Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Amusements and Worldly Pleasures: Lead to rejection of God
Ayoyi game da Lead to rejection of God
Duk da haka suna ce wa Allah, ‘Ka rabu da mu.’ Ba ma so mu san hanyoyinka.
Wane ne Maɗaukaki har da za mu bauta masa? Wace riba za mu samu ta wurin yin addu’a gare shi?