Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Amminadab: 3. A son of Uzziel
Ayoyi game da 3. A son of Uzziel
daga zuriyar Uzziyel, Amminadab shugaba da dangi 112.
Sa’an nan Dawuda ya kira Zadok da Abiyatar, firistoci, tare da Uriyel, Asahiya, Yowel, Shemahiya, Eliyel da Amminadab, Lawiyawa.