Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ammiel
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sarki ya ce, “Ina yake?” Ziba ya ce, “Yana a gidan Makir ɗan Ammiyel a Lo Debar.”
Saboda haka Sarki Dawuda ya umarta aka kawo shi daga gidan Makir ɗan Ammiyel, daga Lo Debar.