Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Aloes: Used as perfume
Ayoyi game da Used as perfume
Dukan rigunanka suna ƙanshin turaren mur da na aloyes, da na kashiya; daga kowace fadan da aka yi masa ado da hauren giwa kaɗe-kaɗen tsirkiya kan sa ka murna.
Na yayyafa turare a gadona da mur, aloyes da kuma kirfa.
nardi, da asfaran, kalamus, da kirfa, da kowane irin itacen turare, da mur da aloyes da kuma dukan kayan yaji masu kyau.