Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Almon-Diblathaim
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Suka tashi daga Dibon Gad, suka yi sansani a Almon Dibilatayim.
Suka tashi daga Almon Dibilatayim, suka yi sansani a duwatsun Abarim, kusa da Nebo.
zuwa Dibon, Nebo da Bet-Dibilatayim,
Zan kuma miƙa hannuna a kansu in mai da ƙasarsu kango daga hamadan Dibila, a duk inda suke zama. Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji.’ ”