Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ajah: 1. A Horite

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 1. A Horite

  1. ’Ya’yan Zibeyon maza su ne, Aiya da Ana. Wannan shi ne Ana wanda ya sami maɓulɓulan ruwan zafi a hamada yayinda yake kiwon jakuna na mahaifinsa Zibeyon.

  2. ’Ya’yan Shobal maza su ne, Alwan, Manahat, Ebal, Shefo da Onam. ’Ya’yan Zibeyon maza su ne, Aiya da Ana.