Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abinadab: 3. Called Ishui, son of Saul
Ayoyi game da 3. Called Ishui, son of Saul
’Ya’yan Shawulu maza su ne, Yonatan, Ishbi, da Malki-Shuwa. Sunan babban ’yarsa ita ce Merab, ƙaramar kuma Mikal.
Filistiyawa suka abka wa Shawulu da ’ya’yansa maza, suka kashe ’ya’yan Shawulu. Yonatan da Abinadab da Malki-Shuwa.