Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abia: 1. Called Abijah, chief of the twenty-four courses of priests

3 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 1. Called Abijah, chief of the twenty-four courses of priests

  1. na bakwai a kan Hakkoz, na takwas a kan Abiya,

  2. Iddo, Ginneton, Abiya,

  3. A lokacin da Hiridus ne yake sarautar Yahudiya, an yi wani firist mai suna Zakariya, na sashin firistoci gidan Abiya. Matarsa Elizabet ma ’yar zuriyar Haruna ce.