Kidron Valley
An kuma san shi da: Cedron, Kidron
31.7700, 35.2300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Kidron Valley
Suka kawar da bagadai a Urushalima suka fid da bagadan turare suka zubar da su a Kwarin Kidron.
Da ya gama addu’a, sai Yesu ya fita tare da almajiransa suka haye Kwarin Kidron. A wancan ƙetaren kuwa akwai lambun zaitun, da shi da almajiransa suka shiga ciki.