Giloh
31.6100, 35.0800 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Giloh
Goshen, Holon, Gilo, garuruwa goma sha ɗaya ke nan da ƙauyukansu.
Yayinda Absalom yake miƙa hadaya, ya aika a kira Ahitofel mutumin Gilo, mai ba wa Dawuda shawara, yă zo daga Gilo garinsa. Ta haka makircin ya ƙara ƙarfi, masu bin Absalom kuma suka yi ta ƙaruwa.