Tsallake zuwa abun ciki

Sister of Tahpenes

2 ayoyi · 4 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Sister of Tahpenes

  1. Fir’auna ya ji daɗin Hadad har ya ba shi ’yar’uwar matarsa, Sarauniya Tafenes, aure.

  2. ’Yar’uwar Tafenes ta haifi masa ɗa wanda ya kira Genubat, wanda Tafenes ta yi renonsa a fadan sarki. A can, Genubat ya yi zama da ’ya’yan Fir’auna.