Shuthelah
Ayoyin da suka ambaci Shuthelah
Waɗannan su ne kabilan Efraim bisa ga kabilansu, daga Shutela, kabilar Shutelawa; daga Beker, kabilar Bekerawa; daga Tahan, kabilar Tahanawa.
Waɗannan su ne kabilan Shutelawa, daga Eran, kabilar Eranawa.
Zuriyar Efraim su ne, Shutela, Bered, Tahat, Eleyada, Tahat