Shubael
An kuma san shi da: Shebuel
Ayoyin da suka ambaci Shubael
Zuriyar Gershom su ne, Shebuwel ne ɗan fari.
Game da sauran zuriyar Lawi kuwa, Daga ’ya’yan Amram maza. Shubayel; daga ’ya’yan Shubayel maza. Yedehiya.
Shebuwel ɗan Gershom, daga zuriyar Musa, shi ne babban jami’i mai lura da baitulmali.