Tsallake zuwa abun ciki

Hotham

2 ayoyi · 8 'yan gida

An kuma san shi da: Helem

Nemi "Hotham"

Ayoyin da suka ambaci Hotham

  1. Heber shi ne mahaifin Yaflet, Shomer da Hotam da kuma ’yar’uwarsu Shuwa.

  2. ’Ya’yan ɗan’uwansa Helem su ne, Zofa, Imna, Shelesh da Amal.