Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Heber
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
’Ya’yan Beriya maza su ne, Heber da Malkiyel, wanda yake mahaifin Birzayit.
Heber shi ne mahaifin Yaflet, Shomer da Hotam da kuma ’yar’uwarsu Shuwa.