Skip to content
Waƙar Waƙoƙi 2:1-2

Sanarwar Shulamma ta ƙauna

Waƙar Waƙoƙi 2:1-2
1
Ni furen bi-rana ne na Sharon, furen bi-rana na kwari.
2
Kamar furen bi-rana a cikin ƙayayyuwa haka ƙaunatacciyata take a cikin ’yan mata.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options