Skip to content
Waƙar Waƙoƙi 1:15-17

Yabon Juna da Gidan da Aka Gina da Ƙauna

Waƙar Waƙoƙi 1:15-17
15
Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata! Kai, ke kyakkyawa ce! Idanunki kamar na kurciya ne.
16
Kai kyakkyawa ne, ƙaunataccena! Kai, kana ɗaukan hankali! Gadonmu koriyar ciyawa ce.
17
Al’ul su ne ginshiƙan gidanmu; fir su ne katakan rufin gidanmu.

Rubutun Littafi Mai Tsarki: Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™, © 2009, 2020 Biblica, Inc. · CC BY-SA 4.0“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc., used with permission.