Tsallake zuwa abun ciki
Zabura 92:10-11

Tabbacin Allah zai tabbatar da adalci a gare ni

Zabura 92:10-11
10
Ka ɗaukaka ƙahona kamar na ɓauna; an zubo mai masu kyau a kaina.
11
Idanuna sun ga fāɗuwar maƙiyana; kunnuwana sun ji kukan mugayen maƙiyana.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options