Tsallake zuwa abun ciki
Zabura 47:8-9

UBANGIJI yana sarauta a kan dukan al’ummai

Zabura 47:8-9
8
Allah yana mulki a bisa al’ummai; Allah yana zama a kan kursiyinsa mai tsarki.
9
Manyan mutanen al’ummai sun taru a matsayin mutanen Allah na Ibrahim, gama sarkunan duniya na Allah ne; ana ɗaukaka shi ƙwarai.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options