Tsallake zuwa abun ciki
Karin Magana 27:1-2

Tawali’u da kamun kai

Karin Magana 27:1-2
1
Kada ka yi fariya a kan gobe gama ba san abin da ranar za tă kawo ba.
2
Ka bar wani ya yabe ka, ba kai kanka ba; wani dabam, ba leɓunanka ba.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Options